NASABAR ANNABI MUHAMMAD (S.A.W) TA
BANGAREN MAHAIFI DAGA KANSA HAR
ZUWA ANNABI ADAMU (A.S.)
Nasabar ANNABI (s.a.w)
1→ Shi Ne Shugabanmu Annabi MUHAMMAD (S.A.W)
2→ Dan ABDULLAHI
3→ Dan ABDUL-MUTTALIBI,
Dan HASHIM
4→ Dan ABDU-MANAF
5→ Dan QUSAYYU
6→ Dan KILAAB
7→ Dan MURRATU
8→ Dan KA'ABU
9→ Dan LU'AYYU
10→ Dan GHAALIB
11→ Dan FIHRU
12→ Dan MAALIK
13→ Dan NADH-RU
14→ Dan KINANAH
15→ Dan KHUZAIMAH
16→ Dan MUDRIKATU
17→ Dan ILYAAS
18→ Dan MUDHAR
19→ Dan NIZAAR
20→ Dan MU'ADDU
21→ Dan ADNAAN
22→ Dan ADADU
23→ Dan MUQAWWAM
24→ Dan NAHURU
25→ Dan TAIRAHU
26→ Dan YA'AWARIBU
27→ Dan YASH-JEEBU
28→ Dan NABITU
29→ Dan ANNABI ISMA'IL(A.S)
30→ Dan ANNABI IBRAHIMU(A.S)
31→ Dan TARAHU
32→ Dan NAHUR
33→ Dan SARUHU
34→ Dan RA'U
35→ Dan SHALIHU
36→ Dan ABIRU
37→ Dan FALIJU
38→ Dan ARFAHASHAZA
39→ Dan SAAMU
40→ Dan ANNABI NUHU(A.S)
41→ Dan HAMIQU
42→ Dan MUTAWASHALIHU
43→ Dan AHANUHU
44→ Dan YA'RIDU
45→ Dan MAHALAYA-ILU
46→ Dan KAINANU
47→ Dan ANNABI SHI'ISU(A.S)
48→ Shi Kuma Dan ANNABI ADAM ABUL-BASHARI(A.S)
ABIN LURA ANAN;
Dukkanin Wadannan Mutane Tsarkaka Ne, Daga Annabi Sai Waliyi, Kuma
Masu Sujjada Ga ALLAH(S.W.T)
Kuma Mafifita,
Zababbu.
YA ALLAH! MUNA TAWASSULI DA WADANNAN
SUNAYEN TSARKAKA KA BA MU LAFIYA DA ZAMAN
LAFIYA ALBARKAN ANNABI SALLALLAHU ALAIHI WASALLAMA.
FATIHA DA SALATIL FATIHI...